Majalisar malaman Addini

Jagorancin Musulunci Don Ingantacciyar Alumma.

Majalisar Malamai ta Nijeriya, Kano, wata kungiya ce ta Musulunci da ta shahara wajen kiyaye koyarwar addinin Musulunci, da tallafa wa al’ummar Musulmi ta fuskar ilimi, da tattalin arziki. Bisa ka'idojin Musulunci.

Manyan Bangarori:

Kanason bada gudunmawa? Yi rijista yanzu

Fitattun Malamai

0 out of 5

Malam

Malaman Tafsiri
0 out of 5

Sheik

i Umar Rijiyar Lemo
0 out of 5

Dr

0 out of 5

Malam

0 out of 5

Malam

0 out of 5

Dr

Manyan Manufofin mu

Manufar kafa wannan Majalisa ita ce karfafa hadin kai a tsakanin Al ummar Musulmi,da samar da kungiyoyin Musulmi.Babban Abin da Majalisa ta sa a ga shi ne yadda za a inganta illimi Addini da rayuwa

Jagorancin Addini

Bada Ilimi

Gina Al’umma

Sasanto

Haɗin Gwiwa

Tunatar Wa

Rubuce Rubuce

Ɗabi’un Annabi Muhammad (S.A.W) Dahalayensa

Manzon Allah (S.A.W) ya kasance mai yawan murmushi da...

Halayen Annabi Muhammad (S.A.W)

Bayan Allah ya halicci wannan Annabi Muhammad (S.A.W) nasa...

Koyi Da Annabi Muhammad (S.A.W)

Ita masa’alar koyi abu ne wanda ya ke haɗe...

Sujjadar Rafkanuwa

Sujjadar rafkanuwa sujjadu ne guda biyu da ake yi...

Fatawoyin Malamai

Jin waƙa ba haramun ba ne (Malam Ibrahim Khalil)

Inda za ka san waƙa tsari ne na Allah...